IQNA - "Meitham Al-Zaidi" Kwamandan Birgediya Abbas ya sanar da cewa, sojojin birgediya 1,000 tare da masu aikin sa kai za su shiga aikin samar da tsaro a bikin Ashura na Imam Husaini.
Lambar Labari: 3493499 Ranar Watsawa : 2025/07/04
Majalisar lardin Karbala ta sanar da cewa kimanin maziyarta Karbala miliyan 6 ne suka halarci tarukan Ashura na Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3491539 Ranar Watsawa : 2024/07/19
Tarukan makokin Ashura a wasu bangarori na duniya
IQNA - Mabiya mazhabar Shi’a a kasashe daban-daban na duniya da suka hada da Ingila da Amurka da Indiya da Kashmir da Afganistan da Pakistan sun yi jimamin shahidan.
Lambar Labari: 3491529 Ranar Watsawa : 2024/07/17
IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan Ashura na Hosseini, daruruwan 'yan Shi'a da masoya Sayyed al-Shohad (AS) sun yi jimami a birnin "Qatif" da ke gabashin kasar Saudiyya, wanda kuma yanki ne na mabiya mazhabar shi’a na kasar.
Lambar Labari: 3491524 Ranar Watsawa : 2024/07/16
IQNA - Ma'aikatar Sufuri ta kasar Iraki ta sanar da shirinta na musamman na jigilar masu ziyara a yayin tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3491514 Ranar Watsawa : 2024/07/14
IQNA - A daidai lokacin da watan Muharram ya zo, malaman kasar Bahrain sun jaddada wajabcin shiga tsakani wajen gudanar da zaman makoki da tunkarar ayyukan da suka saba wa addini da zamantakewa.
Lambar Labari: 3491485 Ranar Watsawa : 2024/07/09
Tehran (IQNA) Imam Husaini (AS) ya sadaukar da kansa da iyalinsa don gyara al'umma da daukaka matsayinta ta hanyar kare addinin Allah.
Lambar Labari: 3486249 Ranar Watsawa : 2021/08/28
Tehran (IQNA) Manufar halartar tarukan ahura shi ne wa'ztuwa da kuma daukar darussa.
Lambar Labari: 3486212 Ranar Watsawa : 2021/08/17
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Iraki sun sanar da cewa ana ci gaba da gudanar da dukkanin shirye-shirye dangane da tarukan ashura .
Lambar Labari: 3486188 Ranar Watsawa : 2021/08/10
Tehran (IQNA) yaddaka gudanar da tarukan Ashura a wasu yankuna na Najeriya, tare da kiyaye kaidoji na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3485150 Ranar Watsawa : 2020/09/04
Tehran (IQNA) an kafa dokar hana shiga birnin karbala na kasar Iraki har zuwa bayan Ashura.
Lambar Labari: 3485113 Ranar Watsawa : 2020/08/23